Sunnah News Ta Wannan Makon Yau Jumu’a 26, January, 2018

Sunnah News Ta Wannan Makon Yau Jumu’a 26, January, 2018

 

Mujallace da take kawo muku muhimman batutuwan da suka shafi sunnah a kowane mako anan gida Nigeria dama sauran duniyar musulmai baki daya, daga cikin muhimman batutuwan da muke tafe dasu a wannan makon sun hada da:

 

 

 1. Sheikh Balalu Ya Zama Shugaban Ahlussunnah Na Tarayyar Turai
 2. Izala Ba Kungiyar Siyasa Bace – Dr. Abdallah Saleh Pakistan
 3. Nasril Islam Ta Zargi Kungiyar Can Da Hannu Cikin Rikicin Makiyaya
 4. An Fara Sauraren Karar Da Gwamnatin Tarayya Ta Daukaka Kan Sakin
 5. Dole A Cire Nikabi A Ofishin Mu Inji Kwansul Janar Na Saudiyya
 6. ‘Yan Ta’addar Daesh Ne Ke Kashe Mutane A Jihar Benue
 7. Dokar Dage Niqab A Nigerian Consulate, Jedda -Dr. Mansur Sokoto
 8. Izala Ta Hadu A Maiduguri
 9. Ba A Kafa Kungiyar Izalah A Kan Mazhabar Malikiyyah Ba -Dr. Ibrahim Jalo Jalingo
 10. Shin Ya Halatta Mace Tayi Yawo Babu Dankwali A Gidanta?
 11. Ya Halatta Na Karbi Kyauta A Wajen Karuwa? –Dr. Jamilu Zarewa
 12. Wani Babban Dan Siyasa A Jamus Ya Karbi Musulunci
 13. Isra’ila Ta Kame Shugaban Kungiyar Musulman Falasdinu
 14. ‘Yan Ta’addar PKK Sun Kai Hari A Masallatai A Jamus

 

Akwai kuma labarai cikin hotuna.

 

Maza ka danna hoton dake kasa domin saukewa zuwa wayarka ko kuma karanta ta wannan makon:

 

Ko saukewa kai tsaye ta wannan link din:

 

Download Now

 

Domin aiko da naku rahotonnin ko wasu batutuwa sai a tuntubemu a:

09035830253, 08149332007, 08066989773, 08168015170.

www.sunnahnewsnigeria.wordpress.com

www.facebook.com/sunnahnigeria.ng

 

Basheer Journalist Sharfadi

#BasheerSharfadi            #SunnahNews9ja      #JibwisNigeria

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s