Sunnah News Ta Wannan Makon Yau Jumu’a 12, January, 2018

Sunnah News Ta Wannan Makon Yau Jumu’a 12, January, 2018

 

Mujallace da take kawo muku muhimman batutuwan da suka shafi sunnah a kowane mako anan gida Nigeria dama sauran duniyar musulmai baki daya, daga cikin muhimman batutuwan da muke tafe dasu a wannan makon sun hada da:

 

 1. Tsohon Mai Baiwa Gwamnan Taraba Shawara Ya Musulunta
 2. Wata Yar Wasan Kwaikwayo Ta Kudancin Nigeria Ta Musulunta
 3. Ku Daina Kiran Musibar Numan Da Cewa Rikicin Kabilanci Dr- Ibrahim Jalo Jalingo
 4. Yan Sanda Sun Kama Yan Shi’a Sama Da 50 A Abuja
 5. Cikakken Tarihin Marigayi Sheikh Ja’afar Mahmoud Adam
 6. Menene Yasa Gwamnati Bata Saki Zakzaki Ba Har Yanzu ?
 7. -Nasir Ahmad Bawa
 8. Izala Nhq Jos Ta Kai Ziyarar Dubiya Ga Sheikh Madu Mustapha A Jihar Borno
 9. Izala Zata Gabatar Da Wa’azi A Jihar Kaduna
 10. Izala Nhq Jos Zata Gabatar Da Wa’azin Kasa A Gombe
 11. Izala Zata Gabatar Da Wa’azin Walima A Jihar Kebbi
 12. An Soke Hukuncin Sakin Musulmai 7 A Kasar Jamus
 13. Mahaddata Alkur’ani Mai Tsarki Na Kara Yawa A Kasashen Turai
 14. Saudiyya Ta Janye Dokar Muharrami Ga Mata ‘Yan Sama Da Shekaru 25

 

Maza ka danna alamar download dake kasa domin saukewa zuwa wayarka ko kuma karanta ta wannan makon:

 

 

Ko saukewa kai tsaye ta wannan link din:

https://sunnahnewsnigeria.files.wordpress.com/2018/01/sunnah-news-magazine-12-jan-2018.pdf

Domin aiko da naku rahotonnin ko wasu batutuwa sai a tuntubemu a:

09035830253, 08149332007, 08066989773, 08168015170.

www.sunnahnewsnigeria.wordpress.com

www.facebook.com/sunnahnigeria.ng

 

Basheer Journalist Sharfadi

#BasheerSharfadi            #SunnahNews9ja      #JibwisNigeria

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s