Mujallar Sunnah News Ta Wannan Makon Yau Jumu’a 05, January, 2018

Mujallar Sunnah News Ta Wannan Makon Yau Jumu’a 05, January, 2018

Mujallace da take kawo muku muhimman batutuwan da suka shafi sunnah a kowane mako anan gida Nigeria dama sauran duniyar musulmai baki daya.

1. SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI YA GANA DA SHUGABAN IZALAR NAIJERIYA
2. ‘YAN AGAJIN KUNGIYAR IZALA BAKWAI (7) SUN RASA RAYUKAN SU A KANO
3. Ana Sanyawa Yara Sunan Sahabi Mu’awiya (R.A) A Sokoto
4. Mataimakin Gwamnan Jihar Yobe Ya Gina Makarantar Marayu A Potiskum
5. Izala Taje Kudancin Nigeria Don Jajantawa Wadanda Rikici Ya Shafa
6. An Bude Makarantar Sheikh Ja’afar Mahmud Adam College of Islamic And Arabic Studies A Garn Tsafe Na Jihar Zamfara
7. Dr. Usman Giade Ya Kammala Digirinsa Na Uku
8. Babban Limamin Izala Na Jos Ya rasu
9. Maluman Sunnah Biyu Da Sakatarorin Jibiwis Social Media Biyu Sun Angwance A Wannan Makon
10. Izala Zata Gabatar Da Wa’azin Jiha A Gusau
11. Za’a Gabatar Da Daura Ta Kwana Daya A Potiskum
12. ZA’A GABATAR DA MUHADARA A KANO
13. Musulman Kasar Jamus Sun Gabatar Da Wa’azi Da Kuma Sada Zumunci
14. An Kashe Wani Musulmi A Indiya Don Ya Hana Sa Waka A Sabuwar Shekara
15. Yawan Musulmai Zai Kara Karuwa A Amurka

Maza ka danna alamar download dake kasa domin saukewa zuwa wayarka ko kuma karanta ta wannan makon:


Domin aiko da naku rahotonnin ko wasu batutuwa sai a tuntubemu a:
09035830253, 08149332007, 08066989773, 08168015170.
http://www.sunnahnewsnigeria.wordpress.com
http://www.facebook.com/sunnahnigeria.ng

Basheer Journalist Sharfadi
#BasheerSharfadi #SunnahNews9ja

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s