018 DA’AWAH BISA KOYARWAR ALQUR’ANI DA SUNNAH

FITOWA TA 18 . Malam ya cigaba da bayani game da HUKUNCIN DA'AWAH A MATSAYIN AIKIN ALKHAIRI: . Kuma don a sake fito da alkhairin dake cikin wannan aiki na da'awah, sai ALLAH (SWT) yayi yabo ga al'ummar Manzon ALLAH (Sallallahu Alaihi Wasallam) ta fuskar siffanta al'ummar da muhimmin aikin ta na umurni da kyawawan … Continue reading 018 DA’AWAH BISA KOYARWAR ALQUR’ANI DA SUNNAH

Advertisements

017 DA’AWAH BISA KOYARWAR ALQUR’ANI DA SUNNAH

FITOWA TA 17 . Malam ya cigaba da bayani game da HUKUNCIN DA'AWAH . 3● DA'AWAH A MATSAYIN AIKIN ALKHAIRI: . Duk da kasancewar aikin da'awah Fardul-kidayah ne, bisa mafi rinjayen magana a tsakanin malamai. Wato idan wasu suka rungumi aikin da'awah nauyin wajibcina ya saraya akan sauran jama'a, amma dumbin alkhairi dake cikin wannan … Continue reading 017 DA’AWAH BISA KOYARWAR ALQUR’ANI DA SUNNAH

JAGORAN MATAFIYA

Fitowa ta biyu Wallafar : Sheik Dr. Abdullahi Sale Pakistan Kano ( Ladabi Na Biyu ) 2 Matafiyi Ya Nemi Yardar Allah Ya zama wajibi ga mai aikin Hajji ko Umara ya yi nufin neman yardar Allah ga aikin Hajjinsa ko Umararsa kuma ya yi taka-tsantsan, kada ya nufi al'faharin duniya ko fariya ko riya … Continue reading JAGORAN MATAFIYA

****HADISIN MU NA YAU***

****HADISIN MU NA YAU*** An kar6o daga Abi Huraira (r.a) yace: Hakika Annabi (s.a.w) yace:- 'Idan mutum ya mutu Ayyukan sa sun yanke sai dai guda uku (3). 1.Sadaqatu Jariya (sadaka mai gudana). 2.Ilmi da ake amfanuwa da shi. 3.'Da na gari da zai dinga yi masa Addu'a. (Muslim) Allah ka sa muma mubar irin … Continue reading ****HADISIN MU NA YAU***

SHUGABAN IZALA NA JAHAR JIGAWA YA FARA ZIYARAR AIKI A KANANAN HUKUMOMI JAHAR JIGAWA

SHUGABAN IZALA NA JAHAR JIGAWA YA FARA ZIYARAR AIKI A KANANAN HUKUMOMI JAHAR JIGAWA INDA YAKE ZAMA A SHEDI KWATAR MASARAUTU. A Safiyar ranar Asabat din data gabata 23-Jimada-Ul-Awwal-1­439 wanda yadace da 10-February-2018. Shugaban Izala na Jahar Jigawa Malam Abubakar Jibrin Hadejia da tawagar maluma da 'yan agaji suka fara ziyara aiki a masaratun jahar … Continue reading SHUGABAN IZALA NA JAHAR JIGAWA YA FARA ZIYARAR AIKI A KANANAN HUKUMOMI JAHAR JIGAWA